fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Masu garkuwa da mutane sun sace dan uwan gwamnan Bauchi

Masu garkuwa da mutane sun sace dan uwan gwamnan Bauchi.

An tabbatar da sace babban dan uwan ​​gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed a yammacin yau.

A cewar wata majiya dake da kusanci dashi, dan uwan nasa mai suna Adamu Mohammed Duguri, an kama shi ne da misalin karfe 7:30 na daren Laraba a Anguwar Jaki da ke cikin garin Bauchi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *