fbpx
Friday, February 26
Shadow

Annobar kwalara ta barke inda ta kashe mutane 13

Rahotanni daga kasar Kenya na cewa mutane 13 ne suka rasa rayukansu sandin annobar cutar Coronavirus/COVID-19 data barke a kasar biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi.

Sakataren Lafiya na Kasar, Mutahi Kagwe ya bayyana cewa akalla mutane 550 ne suka kamu da cutar a Arewacin kasar.

 

Sanarwar daya fitar jiya, Alhamis kamar yanda NAN ya ruwaito yace an samu matalar ne a garuruwan Marsabit da Turkana, saidai yace jami’an lafiya na iya bakin kokarinsu dan shawo kan lamarin.

 

Cutar Amai da gudawa dai na samuwa dalilin gurbataccen ruwan sha ko kuma abinci wanda idan ta yi muni takan kai ga rasa rai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *