fbpx
Saturday, June 10
Shadow

“Antyna,babyna,yayata,kanwata”>>Adam A. Zango ya gayawa Hadizan Saima

Tauraron fina-finan Hausa Adam A. Zango ya saka hoton abokiyar aikinshi, Hadizan Saima inda ya kirata da wasu sunaye da suka dauki hankulan mutane, Adam ya kirata da “Antyna, babyna, yayata,kanwata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hakan yasa mutane suka rika mayar da martanin”kai ta yaya zata zama duka wannan abubuwan daka bayyana a gareka”.

Wasu kuma sun bayyana hakan da nishadine kawai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN Emefiele, kuma DSS sun kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *