fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Anya wasu daga cikin masu zanga-zangar SARS ba wanda suka fadi zaben 2019 bane?>>Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya mayarwa da dan gidan Atiku Abubakar,  Aliyu marta i kan cewar da yayi zanga-zangar SARS ba kawai akan gyaran hukumar ‘yansanda bane.

 

Bashir yace ya ga irin wannan rubutu daga wasu da dama, yace ya kamata a yi karin bayani kan wannan magana kada asa su fara tunin wasu daga cikin masu zanga-zangar wanda suka fadi zabene a 2019.

“The #EndSARS [protest] is beyond police reform”, I have seen a similar utterance from many on this app, kindly elaborate, don’t make us assume that some behind the protests are the 2019 elections losers, who now concluded that they have no any chance at the polls but revolution.

Leave a Reply

Your email address will not be published.