fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Anyi Allah wadai da rawar da Rashida Maisa’a tayi a cikin wani bidiyo

Jarumar fim din hausa, kuma me baiwa gwamnan jihar Kano shawara akan harkokin mata, Rashida maisa’a ta saka wani hoton bidiyo a shafinta na IG inda take rawa, To amma mutane da dama da suka bayyana ra’ayoyinsu akan wannan hoton bidiyo sun gayamata ceea irin wannan be dace da itaba, domin yanzu ta zama babba.

To da alama Rashida taji wannan kira da mutane sukayi mata, domin a yanzu ta cire wannn hoton bidiyo na rawa da tayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.