Kamfanin yin kayan sawa, musamman na motsa jiki, NIKE ya yi wani sabon hijabi dan mata masu motsa jiki, hijabin kamar yanda ake ganinshi a jikin wannan matar, an yishine yanda bazai takura wadda ke sanye dashiba wajan motsa jiki kuma yana tsotse zufa wadda ka iya ketowa a lokacin da mace ke sanye dashi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Shi dai wannan hijabi anyishine wai dan baiwa mata, musamman musulmai damar shiga ko ina a dama dasu ba tare da wani nuna banbanciba.