fbpx
Friday, July 1
Shadow

“APC basu da wayo kuma basu ma shiryawa zaben ba”>>Okowa

Ifeanyi Okowa, abokin takarar Atiku dake neman shugabancin Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP ya bayyana APC da dan takararta Tinubu basu da wayo.

Ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels ranar alhamis, inda yace zabar Masari da Tinubu yayi a matsayin mataimakinsa na wucin gadi ya nuna cewa basu ma shiryawa siyasar ba,

Kuma basu da wayo. Amma shi ya tabbatar da cewa suna hanya madaidaiciya kuma mai bullewa don tun ranar farko al’amuransu na tafiya yadda ya kamata ba rudani.

Leave a Reply

Your email address will not be published.