fbpx
Monday, June 27
Shadow

“APC batada adalci saboda ya maye sunan Machina dana Ahmad Lawal a matsayin sanatan arewacin Yobe”>>Lauya Olajengbesi

Lauyan dake kare hakkin bil’adama Pelumi Olajengbesi ya bayyana cewa APC batada adalci kuma bata bin doka saboda ta cire sunan Machina ta maye shi dana Lawal a matsayin sanatan arewacin Yobe.

Ahmad Lawal ya fadi zaben fidda gwani na shugaban kasa a jam’iyyar APC ne kuma bai yi zaben fidda gwani na sanatan arewacin Yoben ba,

Wanda Machina ya lashe zaben kuma yace ba zai janyewa shugaban sanatoci Ahmad Lawal ba, amma APC ta bayar da sunan Lawal cewa shine sanatanta na arewancin Yoben.

Karanta wannan  Hotuna: A yau lahadi aka daurawa Mustapha Ado Bayero Aure da amarensa guda biyu

Wanda wannan ne yasa lauya Olajengbesi ya bukaci Machina ya kai kara domin a bi masa hakkinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.