fbpx
Thursday, September 29
Shadow

APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom – INEC

Hukumar zabe ta bayyana cewa jam’iyyar APC bata da dan takarar sanata a arewacin jihar Yobe da kuma yammacin jihar Akwa Ibom.

Shugaban sanatoci Ahmad Lawal ne dan takarar arewacin jihar Yoben, amma hukumar zabe ba zata bar shi ya tsaya takarar ba domin ya nemi kujerar shugaban kasa ya fadi.

Yayin da shima tsohon gwamnan Akwa Ibom Godswill Akpabio ne dan takarar sanata a yammacin jihar amma shima hukumar zaben ta hana shi saboda ya nemi kujerar shugaban kasa ya fadi.

Karanta wannan  Da Duminsa:Jam'iyyar APC ta daga fara yakin neman zabe saboda rashin lafiyar Tinubu har dai abinda hali yayi

Gabadayansu duk sun fadi ne a zaben fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar a watan mayu, wanda Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya lashe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.