fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

APC bataji da dadi ba yayin da taci karo da Atiku kan tsayar da Musulmai a matsayin ‘yan takararta na shugaban kasa

Dan takarar shugaban kasar Nakeriya a karkashin tutar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya soki babbar jam’iyyar adawa ta APC kan tsayar da musulmai data yi a matsayin ‘yan takararta na shugaban kasa.

Atiku ya bayyana hakan ne a yau ranar juma’a yayin dayake ganawa da manema labarai na Arise TV, inda yace dama wannan akidar a jinin Tinubu take tun kafin a kafa APC.

Inda ya kara da cewa bai kamata APC tayi hakan ba a kasa irinta Najeriya wadda keda addinai da kuma kabilu da yawa.

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Dan takarar shugaban kasa na APC Tinubu ya zabi Kashim Shettima ne a matsayin abokin takararsa kuma ya kare kansa duk da sukar daya ke sha kan wannan zabin daya yi, domin gabadayansu Musulmai ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.