fbpx
Thursday, February 25
Shadow

APC ce kadai za ta iya bada tabbacin tsayar da dan kabilar ibo a matsayin Shugaban kasa a zaben 2023 – Miss Ejezie

Wata jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Anambara, Misis Edith  Ejezie ta bukaci mutanen yankin Kudu maso Gabas da su yi la’akari da jam’iyyar, tana mai cewa APC ce kawai za ta iya tabbatar da samun dan kabilar Igbo a matsayin Shugaban kasar Najeriya na gaba a 2023.

Ejezie, wacce ta caccaki magoya bayan APC a jiya bayan ta sake bayyana mambanta a Ihiala Ward 4, ta bukaci mutanen jihar Anambra da su tabbatar da cewa APC ta ci zaben gwamna a ranar 6 ga Nuwamba a jihar.

A cewar ta, jihar za ta fi kyau idan ana mulki a karkashin jam’iyyar da ke juya gwamnatin tarayya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *