‘Yar takarar gwamna ta jam’yyar ADP, Elebute-Halle ta bayyana cewa jam’iyyu da dama suna sayen kuru’u a farfajiyar zabe.
Ta bayyanawa manema labarai na The Cable hakan ne baya ta kada kuri’arta a farfajiyar zaben.
Inda tace APC na bayar da naira 10k PDP 5k sai SDP 3k. Kuma tayi ga al’umma suyi zabe tsakinsu da Allah su daina sayar da kuru’un su.