fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

APC ta bukaci hukumar zabe ta fara barin ‘yan Najeriya dake kasar waje suyi zabe domin sun dandana dadin dimokwaradiyya

Jam’iyya mai ci ta APC ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta, wato INEC ta fara barin ‘yan Najeriya dake kasar waje su riga kada kuru’unsu daga kasashen da suke.

Matimakin sakataren sadarwa na jam’iyyar, Hon Yakubu Murtala Ajaka ne ya bayyana hakan yayin dayake gudamar da taro tare da matasan Najeriya a Landan.

Inda yace ya kamata suma a fara barinsu suna dandana dadin dimokwaradiyya daga kasashen da suke ba dole sai sun dawo gida Najeriya ba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.