Jam’iyyar PDP ta gargadi PDP ta daina cewa tayi nasarar lashe zaben jihar Osun saboda hankukan talakawa na tashi.
Darektan kungiyar yakin neman zaben gwamna Oyetola, Bashiru ne ya bayyana hakan ranar asabar da yamma.
Kuma yanzu PDP ce ke kan gaba a zaben kuma tayi nasarar kayar da APC domin taci zabe a kananun hukumomi 17 APC kuma taci 13.