fbpx
Thursday, September 29
Shadow

APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

A yau ranar talata daliban Najeriya sukayi kira ga shugaba Muhammdu Buhari cewa yayi kokari ya biyawa ASUU bukatunsu domin su koma makaranta.

Inda daliban sukace yajin yayi yawa sosai kuma a kullun ASUU kara tsawaita shi take yi saboda gwamnatin tarayya taki biya masu bukatu su.

Inda har wani dalibi Victory Adebowale yace kudin da suke biya na haya har ya kare kuma hakan zai iya sa wasu su fara harkar Yahoo Yahoo domin gwamnatin bata damu dasu ba.

Yayin da wasu daliban sukace APC ta gaza kuma gwamnatin shugaba Buhari bata damu da ilimin Najeriya ba sai yasa suka ki biyawa ASUU bukatunsu.

Karanta wannan  Da Duminsa:Jam'iyyar APC ta daga fara yakin neman zabe saboda rashin lafiyar Tinubu har dai abinda hali yayi

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.