fbpx
Monday, August 15
Shadow

APC ta gaza tunda har gwamna Matawallen Zamfara ya cewa mutane su mallaki bindugu don kare kawunansu

Jam’iyyar PDP ta caccaki kungiyar APC a jihar Zamfara bayan da gwamna Matawalle yace mutane su sayi bindugu don kare kawunansu.

Sakataren PDP na jihar, Faruk Ahmad ne ya bayyana hakan inda yace hakan ya nuna cewa jam’iyyar APC ta gaza tunda har tace mutane su mallaki bindugu.

Inda kuma yace shi baya goyon bayan wannan shawarar saboda hakkin kare al’umma ya rataya ne akan gwamnatin tarayya da gwamnatin jiha.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.