fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki

Jam’iyyar APC ta kira taron masu ruwa da tsaki NEC na gaggawa a ranar 17 ga Mayu

Mataimakin Sakatare  Jam’iyyar APC na kasa Cif Victor Giadom ne,  ya ba da sanarwar babban taron gaggawa na kwamitin zartarwa na kasa wanda aka shirya ranar Talata, 17 ga Mayu, 2020.
A cewar sa kamar yadda kundin tsarin Jam’iyyar ya tanada an gayyaci membobin kwamitin zartarwa na kasa da su halarci taron gaggawa wanda aka shirya ranar Talata 17 ga Maris, 2020 da karfe 3:00 na yamma.  “Kai tsaye”, Giadom ya ce a cikin sanarwar da ya sanya wa hannu a matsayin “Babban Sakataren Kasa.
A ranar Laraba ne Sakataren yada labarai na jam’iyyar ya sanar da amincewa da nadin Arc.  Waziri Bulama a matsayin mukaddashin Sakatare na kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuma Dai: An sake maye Sabon akanta janar din da aka dora saboda EFCC na bincikensa kuna yawa gwamnati tonon silili

Leave a Reply

Your email address will not be published.