fbpx
Friday, January 15
Shadow

APC ta san Buhari ya gaza shiyasa tun yanzu ta fara shirye-shiryen zaben 2023>>PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa APC ta mayar da Gwamnatin Buhari wadda ta gaza kuma ba zata iya tabuka komai ba kamin ta sauka, dan hakane ma jam’iyyar yanzu ta fara shirin zaben 2023.

 

Hakan ya fitone daga sanarwar da kakakin jam’iyyar,  Kola Ologbondiyan ya fitar inda yace dukufar da APC ta yi na sai ta ga bayan PDP Alamace ta cewa ba gwamnatin Buhari bace a gabanta saboda shugaban ya gaza.

 

Yace PDP din dama sauran wasu ‘yan Najeriya da suka san abinda suke sun san cewa gwamnatin Buharin ta gaza a kowane fanni na mulki.

Our party and indeed discerning Nigerians have seen through the rambling of the APC, which is merely raising dusts to foul the political firmament in a bid to cover for its lack of internal cohesion, failure in governance and reneging on the promises they made to Nigerians in other to have access to power.

 

“The attitude and character of the APC have manifestly shown that it is mortally afraid to stand election in 2023, given that Nigerians have seen through their antics and are determined not to have anything to do with such a deceitful, beguiling, divisive and incompetent party in future elections,” the PDP said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *