fbpx
Thursday, September 29
Shadow

APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Babbar kotun dake babban birnin tarayya Abuja ta saka ranar da zata saurari karan da aka shigar mata kan hana Tinubu tsayawa takarar shugaban kasa.

Shuwagannin APC guda hudu ne suka shigar mata da wannan karan, inda suka bukaci ta dakatar da dan takarar nasu na shugaban kasa saboda takaddun makarantarsa na bogi ne.

Wanda hakan yasa mai shari’ai Ahmad Muhammed ya saka ranar bakwai ga watan satumba a matsayin ranar da zai saurari wannan kara nasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  PDP na zolayar APC bayan Buhari ya bukaci a cire Keyamo a matsayin mai magana da yawun kamfe na Tinubu saboda ya soki gwamnatinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.