fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

APC tace babu karba-karba a tsarinta amma Fashola yace da sake

Jam’iyyar APC me mulki ta bayyana cewa babu tsarin karba-karba a jam’iyyar inda tace neman takarar shugabancin kasa a shekarar 2023, kowane yanki na iya nema.

 

Hakan ya fito ne daga bakin kakakin jam’iyyar, Yekini Nabena a ganawar da yayi da Punch inda yace babu inda kundin tsarin jam’iyyar yace a yi karba-karba.

 

Saidai ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya bayyana cewa, akwai alkawarin da aka yi a APC kamin zaben 2015. Yace amma ba’a rubuta alkawarin ba, a baki ne kawai aka yishi.

 

Fashola ya bayyana cewa, kuma a matsayinsu na mutanen da suka san abinda suke, ya kamata a girmama wannan alkawari.

“First let’s talk about law.  Let’s talk about  agreements. The law is the constitution. The constitution decides the age which you can contest certain offices and there is nothing in the constitution that says zoning. All are political parties are clubs where you write agreements just like a social club and we can decide that it is the youngest person who will be the chairman of the club or we can decide that it is the oldest person or the next female or the next male, that is the matter of agreement between people.

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

 

“ But the constitution that sets up the climate of political parties formation does not prescribe zoning. The truth is that what makes an agreement special is the honour in which it is made not whether it is written. If it was written there would be no court cases on a breach of contract because it’s a document that is written and signed that go to court.  But the private agreement you make with your brother and sister cannot  be breached.  It must be  honoured.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.