fbpx
Monday, August 15
Shadow

APC tace zata kawo sauki domin lokacin PDP dala daya daidai take da Naira 216 amma yanzu Dala ta koma Naira 635 a mulkinta, cewar mai sharhin labaran siyasa

Mai sharhi akan al’amuran siyasar Najeriya, Reno Omokri yace a yau darajar Naira ta sake yin kasa kan dalar Amurka guda.

Domin ana yin canjin Dala guda kan Naira 635 ne.

A lokacin da PDP ke mulki APC ta cewa ‘yan Najeriya su zabeta domin ta kawo masu sauki.

Kuma lokacin ana canja Dala daya kan Naira 216 ne amma yanzu har ta kai Naira 635.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan bindiga sun sako mutane 35 da sukayi garkuwa dasu a Millennium City dake jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.