fbpx
Monday, March 1
Shadow

APGA ta lashe zaben cike gurbi a jihar Neja

Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata A Mazabar Magama / Rijau dake jihar Neja.

Dan takarar jam’iyyar APGA, Salihu Salleh shine wanda ya samu Nasara da yawan kuri’u 22,965 yayin da Dan takarar Jam’iyyar PDP  Emmanei Alamu Endoz ya samu kuri’u 22,507 da aka jefa.

Dan takarar Jam’iyyar ADC, Halilu Yussuf Al ya samu kuri’u 316; sai dai babu Jam’iyyar APC a zaben da aka gudanar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *