fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Arewa mu farka>>A’isha Buhari ta sake magana a karo na 2

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta sake magana a karo na 2 inda a wannan karin ta ce, Arewa mu farka.

 

Ta saka wakokin ‘yan Kannywood wanda jarumai irin su Ali Nuhu, Ali Jita da Nazir Sarkin Waka suka fito a ciki inda kuma ta saka hotunan zanga-zangar da su Ali jita suka yi.

 

A jiya ne dai Hajiya A’isha ta fara magana inda tace #achechijamaa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *