fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Arsenal 1-2 Wolves:Yayin da Arsenal ta samu maki 13 a wasanni goma data farawa na Premier League, karo na farko tun kakar 1981/82

Kungiyar Wolves ta ziyarci Arsenal a filin tana Emirates, yayin da kuma Pedro Neto da Podence suka yi nasarar ci mata kwallaye biyu shi kuma Gabriel Magalhaes ya ramawa kwallo Mikel Arteta kwallo guda.

Sakamakon wasa yasa yanzu Arsenal ta samu maki 13 a wasanni goma data fara bugawa na wannan kakar wanda ya kasance maki mafi karanci da kungiyar ta samu bayan ta buga wasanni goma na gasar Premier league, tun kakar 1981/82 wanda ta samu maki 12.

Yayin da ita kuma kungiyar Wolves ta samu maki 17 a wasanni goma data fara bugawa na gasar Premier league karo na farko tun kakar 1979/80 wanda tayi nasarar samu maki 20.

Leave a Reply

Your email address will not be published.