fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Arsenal ce kadai ta fadi wasanta cikin manyan kungiyoyin gasar Firimiya Lig

A ranar juma’a aka fara buga gasar Firimiya ta wannan kakar yayin da Arsenal ce kadai babbar kungiyar da bata yi nasara a wasanta ba, sakamakon shan kashin data yi a hannun sabuwar kungiyar Firimiya ta Brentford daci 2-0.

Inda ita kuwa Manchester United ta fara da sa’a bayan inda ta lallasa Leeds daci 5-1 sai itama Chelsea ta lallasa Crystal Palace daci 3-0, kafin itama Liverpool ta doke Norwich daci 3-0.

Sauran kungiyoyin kamar su Leicester City itama tayi nasarar doke Wolves daci 1-0 sai Everton ta lallasa Southampton daci 3-1, sannan sabuwar kungiyar gasar ta Watford ta lallasa Aston Villa daci 3-2, yayin da itama Brighton ta lallasa Burnley daci 2-1.

Arsenal are the only loosing side among the Premier League big six in the opening weekend

Karanta wannan  Zamu sayar da kai amma bisa sharadi guda, Manchester United ta fadawa Cristiano Ronaldo

The Premier League League season kick off on friday with Arsenal the only loosing side in the big six, following their 2-0 defeat against newly promoted side Brentford.

While Manchester United kick off with a flying start as they trash Leeds United 5-1 and Chelsea also beat Crystal Palace 3-0 with Liverpool also securing a 3-0 win over Norwich City.

Other Clubs such as Leicester City also win their game 1-0 against Wolves with Everton beating Southampton 3-1 and Newly Promoted side Watford beat Aston Villa 3-2, with Brighton also securing a 2-1 win over Burnley.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.