fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

“Arsenal ta cancanci nasarar data yi akan Manchester United”>>Atiku Abubakar ya bayyana bayan United tasha kashe daci 3-1

Manchester United tasha kashi daci 3-1 a hannun Arsenal a filin Emirates, wanda bayan wasan mai neman takarar shugabancin Najeriya karkashin PDP, Atiku Abubakar yayi tsokaci akai.

Inda yace Arsenal ta cancanci nasarar data yi akan United. Cristiano Ronaldo ne yayi nasarar ciwa Manchester kwallo guda wacce ta kasance kwallon shi ta 22 a wannan kakar.

Yayin da ita kuma Arsenal taci kwallayen da hannun Nuno Tavares, Bukayo Saka da kuma Granit Xhaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyon kayatacciyar kwallon da Balotelli yaci data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published.