fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Arsenal ta fadi wasanni ukun farko na sabuwar kaka karo na farko tun kakar 1954-55, yayin da ta sha kashi daci 5-0 a hannun Man City

Manchester City ta zamo kungiya ta uku a gasar Firimiya bayan Arsenal da Manchester United data ci kwallaye 10 a wasanni biyu data fara bugawa na gida a sabuwar kaka.

Yayin da Ilkay Gundogan, Jesus, Hernandez da kuma Ferran Torres wanda yaci kwallaye biyu suka taimaka mata ta lallasa Arsenal daci 5-0.

Arsenal ta fadi wasanni uku data fara bugawa a sabuwar kaka karo na farko tun kakar 1954/55, yayin da kuma ta kare wasanta da Man City da yan wasa 10 bayan da Granit Xhaka ya samy jan kati.

 

Manchester City 5-0 Arsenal: Arsenal have lost their first three matches in a seson for the first time aince 1954-55

Karanta wannan  Hotunan barayin waya da aka kama a Kano

Manchester City destroy Arsenal in their third game of the season as goals from Ilkay Gundogan, Jesus, Hernanedez and Ferran Torres brace ensure a 5-0 victory for the citizens.

Manchester City become the only third Premier League team in the history to score 10 goals in thier first two home matches, after Arsenal and Manchester United.

While Arsenal have lost their first three matches in a season for the first time since 1954/55, and ended the game against City with ten men after Granit Xhaka has been sent off.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.