fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Arsenal ta fara harin siyan dan wasan da zai maye mata gurbin Dani Ceballos

Arsenal na harin siyan dan wasan tsakiya na kungiyar Udinese Rodrygo De Paul domin ya maye mata gurbin Dani Ceballos.

Dan wasan kasar Sifaniya Ceballos ya bar Arsenal ne bayan daya shafe shekaru biyu da ita a matsayin aro daga Real Madrid.

Kuma dan wasan ya bayyana cewa yana so ya sake fafatawa a gasar La Liga saboda haka ba zai dawo Arsenal ba a kaka mai zuwa.

Dan wasan mai shakaru 24 ya bugawa Arsenal wasanni 77 a shekaru biyu daya shafe a kungiyar ta arewacin Landan.

 

Arsenal ‘begin talks’ to sign Dani Ceballos replacement

Arsenal have begun talks to sign Udinese midfielder Rodrigo De Paul, according to reports. Arsenal are claimed to want to sign De Paul as a direct replacement for Dani Ceballos.

Karanta wannan  NNPC ta sace biliyan 10 na tallafin man fetur>>Inji Majalisa

Spain international Ceballos has returned to Real Madrid after having two seasons on loan at the Emirates.

Ceballos has already stated his desire to play in La Liga again, so will not be returning to Arsenal in any capacity this summer.

The 24-year-old made 77 appearances for the Gunners across his two campaigns in north London.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.