fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Arsenal ta lallasa Olympiakos daci 3-1 a gasar Europa League

Arsenal ta fara jagorancin wasan ta hannun Martin Odrgaard wanda yaci kwallon shi ta farko a kungiyar, amma sai dai ta sake irin kuskuren data yi a wasan tada Burnley bayan ta bayar da kwallo a kusa ragarta.

 

Kuma hakan ya baiwa El-Arabi damar cin kwallon a saukake. Amma a cikin mintinan goman karshe Arsenal ta jajirce ta cigaba da jagorancin wasan gami da wasa na biyu da zasu buga a filin tana Emirates.

 

Inda Gabriel yaci kwallon shi ta farko a nahiyar turai sannan kuma Elneny ya kara ci mata wata kwallon aka tashi tana cin Olympiakos 3-1.

 

Arsenal secure a big 3-1 win over Olympiakos in Europa League 

Arsenal took the lead in the first half through Martin Odegaard, who opened his account for the Gunners with a thunderous effort from range.

But Arsenal repeated their performance against Burnley by giving the ball away just outside their area, gifting Youssef El-Arabi an easy opportunity to score.

Karanta wannan  Da Duminsa:Arsenal ta kammala sayen Gabriel Jesus

 

Arsenal battled back ten minutes before the end to put themselves in the driving seat for the second leg at the Emirates, with Gabriel scoring his first goal in Europe to secure the win.

Elneny put the cherry on the icing with another long-range effort late on.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.