fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Arsenal ta samu jan kati guda tara, shida fiye da sauran kungiyoyin Premier tunda Mikel Arteta ya fara jagorancin kungiyar

Mikel Arteta ya fara jagorancin kungiyar Arsenal ne a ranar dembe shekara 2019, kuma tun wannan lokacin kungiyar ta samu jan kati tara a karkashin jagorancin sa, inda kuma tafi gabadaya kungiyoyin Premier League da guda shida.

Kamar dai yadda ya faru a jiya inda suke karawa da Wolves dan wasan ta David Luiz ya samu jan kati, kuma daga bisa golanta Leno ya zamo golan Arsenal na farko daya samu jan kati a Premier League tun bayan Seaman a shekara ta1993.

Kungiyar Wolves tayi nasarar lallasa Arsenal daci 2-1 a wasan nasu na daren jiya bayan da Gunners ta kammala buga wasan da yan tara sakamakon jan katin.

Arsenal have been shown nine red cards and six more than any side since Mikel Arteta’s first game incharge.

Karanta wannan  Da Duminsa:Arsenal ta kammala sayen Gabriel Jesus

Since Mikel Arteta’s first game in charge of Arsenal on Boxing Day 2019, the Gunners have been shown nine Premier League red cards, six more than any other side.

As David Luiz was sent off in the first half of their match against Wolves last night and Bernd Leno became the second goalkeeper to be sent off in a premier league game for Arsenal after David Seaman against West Ham in November 1993.

Wolves snach all the three points yesterday as the beat nine man Arsenal with 2-1 victory despite Gunner taking lead in the first half.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.