fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Arsenal ta sha ci 1 me ban haushi a hannun Manchester City

Kumgiyar kwallon kafa ta Arsenal ta sha ci 1 me ban haushi a hannun Manchester City a wasan da suka buga da yammacin yau.

 

Kwallon da Raheem Sterling yaci ana mintuna 21 da wasa ce ta makale har aka tashi wasan a haka, kuma shine ya lashe kyautar gwarzon dan wasan na yau.

Sau 7 kenan a jere Arsenal na shan kashi idan suka hadu da Manchester City. Manajan Manchester City, Pep Guardiola wannan wasan na yau shine na na 500 da ya buga a aikinsa na horar da kungiyoyun kwallo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *