fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Arsenal ta siyo dan wasan baya na Portugal Nuno Tevares daga kungiyar Benefica

Tauraron dan wasan mai shekaru 21 ya kasance dan wasa na farko da Arsenal ta siya a wannan kakar da farashin fam miliyan 8, kuma zai shiga cikin tawagarta da zarar ya kammala killace kansa.

Tavares ya taso ne a makarantar kungiyar Benefica kuma ya buga mata wasanni 25 tun daya fara buga mata wasa a wasan karshe na gasar kofin Portuguese Super Cup da suka lallaa Sporting Libson, a shekarar 2019 watan Augusta.

 

Arsenal have signed Portugal U21 defender Nuno Tavares from Benfica.

The 21-year-old, who is the Gunners’ first signing of the summer in a deal reportedly worth around £8m, will join up with his team-mates in north London once he has completed his isolation period.

Karanta wannan  Ronaldo ya cewa Manchester ba zai halacci atisayi yau ba bayan data cigaba da ce masa ba zata sayar dashi ba

Tavares came through the Benfica youth system and has made a total of 25 appearances for the club since making his first-team debut in the Portuguese Super Cup win over Sporting Lisbon in August 2019.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.