fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Arsenel ta kammala aron Martin Odegaard daga kungiyar Real Madrid

Martin Odegaard ya koma kungiyar Arsenal a matsayin aro har izuwa watan yuni na wannan shekarar, bayan da yanzu Gunners da Real Madrid suka kammala yarjejeniya a ganawar da suka yi yau kuma babu zabin siyan dan wasan a karshen kaka.

Arsenal ce zata ringa biyan dan wasan albashi har izuwa karshen wannan kakar kuma kiran da Arteta ya yiwa Odegaard ne yasa dan wasan ya amince da komawa gasar ta Premier League.

Manema labarai na Times sun ruwaito cewa Arsenal zata biya Real Madrid farashin yuro miliyan 1.8 na aron dan wasan yayin da kuma zata ringa biyan shi yuro 38,000 a kowane mako, wanda hakan yasa gabadaya kudin aron ya kama yuro miliyan 2.5.

Dalilan daya sa Odegaard ya fifita komawa Arsenal daga Real Madrid akan Real Sociedad shine, dan wasan zai samu damar buga wasanni sosai kuma zau damar nuna kwarewar sa a gasar Premier League, sannan kuma ya gamsu da tsarukan Arsenal.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

Ødegaard hanve successfully finalise his loan deal to Arsenal until June 2021

– Simple loan until June 2021 confirmed. No buy option, Real and Arsenall will discuss at the end of the season.

– Medicals already scheduled, Real Sociedad & Ajax turned down by Martin.

– Salary paid by #AFC, £2.5m loan fee as per Times.

Loan until the end of the season, salary paid by Arsenal. Arteta’s call key to convince the player.

And according to The Times, “Arsenal have agreed to pay a £1.8 million loan fee for the creative midfielder plus his wage of £38,000 a week, which would make the total outlay about £2.5m until the end of May.”

The player was convinced by…
– Game time
– Arsenal plans
– Chance to show skills in the EPL

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.