fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Arzikin da Najeriya ke dashi ba sai an takurawa talakawa gwamnati zata samu kudin shiga ba>>Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa irin arzikin da Najeriya ke dashi ba sai an takurawa Talakawa ba gwamnati zata samu kudin shiga ba.

 

Kwankwaso ya bayyana hakane a hirar da yayi da BBC inda yake cewa akwai hanyoyin da gwamnati take kashe kudi na barna, irin wadannan hanyoyi ne ya kamata a toshe ba a kara saka talakawa cikin wahala ba.

Kwankwaso ya kuma bayyana cewa, jiya tafi yau, a yayin da yake magana akan mulkin PDP dana APC.

Leave a Reply

Your email address will not be published.