fbpx
Sunday, March 26
Shadow

Ashe Abdulmumini Jibril ya je gurin bikin Banky W.

Dan majalisawr wakilai da aka dakatar, me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan da matarshi a gurin bikin mawakin kudancin kasarnan wanda ake kira da Banky W., ga mawakin can ta baya ya dafa kafadun Abdulmumini da na matarshi sun dauki hoto tare.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A cikin makonnanne akayi kasaitaccen shagalin bikin mawakin wanda ya samu halartar abokan sana’arshi mawaka da ‘yan uwa da abokan arziki, ashe har daga Arewa ma wasu sunje.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  GARE KU MATA: Ko Kun San Wahalar Da Maza Ke Sha Wajen Nemawa Iyalansu Abinci Kuwa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *