fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ashe Gwamnonin kudu ne suka boye Sunday Igboho dan kada Gwamnati ta kamashi

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah ta yi zargin cewa, Gwamnonin Kudancin Najeriya ne suka boye Sunday Igboho dan kada gwamnati ta kamashi.

 

Jami’an tsaron DSS sun kai samame gidan Sunday Igboho inda ya samu ya tsere, tun daga wancan lokacin ake cece-kuce akan lamarin.

 

Kakakin Miyetti Allah,  Sale Alhassan ya bayyana cewa,  kamata yayi DSS sun kai samame gidan Sunday Igboho tuntuni.

 

Ya baiwa Sunday Igboho shawarar ya mika kansa ga jami’an tsaro saboda idan ma ya kiya, za’a kamashi ta karfi.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

He said, “It is in his (Igboho) own best interest if he submits himself peacefully so that he can face justice. Why is he running? Is he not a revolutionary? He should submit himself before they get him because as it is now, he has been declared wanted, he should present himself to the nearest police station.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.