fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Ashe har yanzu ana watsi da kudi haka?

A irin wannan lokaci da mutane da yawa keta tsitsi, gari ya kama da wuta irin wadannan shagulgulan aure da zakaga ana watsi da naira yana daukar hankalin mutane, koda yake dama ita Duniya haka take, a lokacin da wani ya rasa lokacin wani ke ganiyar samunshi.

Allah ka rufamana asiri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ji garuruwan da mutanen cikinsu suka fi yin kashi a waje a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.