fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Asiri ya Tonu: Kalli bidiyon yanda wani dan Bindiga ya kai sojojin Najeriya inda suke boye makamai

Asirin wani dan Bindiga ya tonu bayan da ya kai sojojin Najeriya inda suke boye makamai.

 

A wani bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta, an ga dan Bindigar ya fito da makaman daga karkashin ruwa.

 

Kalli bidiyon a kasa;

https://www.youtube.com/watch?v=lHMr-NzudM8

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanda Sojan Najeriya ya dirkawa abokin aikinsa harsashi bisa kuskure ya kasheshi

Leave a Reply

Your email address will not be published.