fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

Dam takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa zai cigaba daga ind shugaba Buharu ya tsaya idan ya lashe zabe.

Mai magana da yawunsa na yakin neman zabe ne ya bayyana hakan, wato karamin ministan kwadago Fetus Keyamo.

Inda yace shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo cigaba sosai a Najeriya musamman ta fannin harkar noma da titunan jirgin kasa da dai sauransu.

Kuma yace Tinubu zai sake kawo wani cigaba shima musamman ta fannin matsalar tsaron kasar wanda shine abinda yake addabar al’ummar Najeriya a yau.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.