fbpx
Friday, August 12
Shadow

Aso Villa ne gidan PDP na gaba, cewa shugaban jam’iyyar bayan sun lashe zaben jihar Osun

Shugaban jam’iyyar PDP Ayorchi Ayu ya taya dan takarar su na jihar Osun, Ademola Adeleke  murnar lashe zaben yau ranar lahadi.

Inda ya bayyana cewa Aso Villa ne gidan PDP na gaba wato fadar shugaban kasa kenan idan Atiku ya lashe zabe a shekarar 2023.

A safiyar yau ne Adeleke yayi nasarar lashe zaben bayan daya ci kananun hukumi 17 shi kuma gwamna Oyetola yaci 13 cikin talatin dake jihar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Ghana yace bai cewa Tinubu yaje ya nemi lafiya kuma ya janyewa Peter Obi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.