Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, ya bayyana cewa akalla mata 225 ne ke mutuwa duk rana a Najeriya, sakamakon matsalolin da suka shafi juna biyu ko kuma yayin haihuwa.