fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

ASUU tace ministan kwadago ne ya yiwa shugaba Buhari karya sai yasa suka ki janye yajin aiki

Kungiyar malaman jami’a ta ASUU ta zargi ministan kwadagon Najeriya Chris Ngige cewa shine ya yiwa shugaba Muhammadu Buhari karya kan yajin aikin da suke yi.

Shugaban kungiyar, Emmanuel Osodeke ne ya bayyanawa manema labarai hakan inda yace ministan ne ya cewa shugaban kasa wai sun kore su da suka je sasantawa dasu.

Inda yace wannan labarin karya ne su basu kore wakilan gwambati ba a taron da suka gudanar na sasanci, sannan kuma basu bukaci a biya su triliyan biyu ba duk karya ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.