fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Atiku Abubakar na murnar zagayowar ranar Haihuwarshi

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar ya cika shekaru 71 da haihuwa a yau Asabar, an haifi Atikune a rana irin ta tau 25 ga watan Nuwamba na shekarar 1946.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A jiyane Atikun ya fitar da sanarwar ficewarshi daga jam’iyya me mulki ta APC kuma anyi kishin-kishin din cewa zai koma tsohuwar jam’iyyarshi ta PDP.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Darajar Naija ta kara faduwa kasa inda ake sayar da Dala daya akan Naira N 600

Leave a Reply

Your email address will not be published.