fbpx
Monday, June 27
Shadow

Atiku Abubakar ya bayar da naira miliyan 10 domin cigaba da jinyar mutanen da aka kaiwa hari a cocin jihar Ondo

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya aika tsohon dan takarar gwamnan jihar Ondo yankin Owo dake jihar bayan mahara sun kashe mutane masu yawa a coci.

Atiku ya koka akan wannan lamarin daya faru ranar biyar ga wanatan yuni kuma ya bayar da naira miliyan 10 domin a cigaba da jinyar mutanen da harin ya shafa.

Yayin da tsohon dan takarar gwamnan jihar Eyitayo Jegede ya bayyana cewa ya kamata a ajiye batun siyasa a gefe a zabi mutumin da zai magance matsalar tsaro a Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.