fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Atiku Abubakar ya bude sabon gurin sayar da abinci a Abuja

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bude wani gurin sayar da abinci na zamani a Abuja, jiya Asabar da ya sawa suna, Chicken Cottage, Atikun ya bayyana cewa zai bude irin wannan gurin sayar da abincin a sauran jihohin Najeriya ta yanda hakan zai samarwa da da yawan ‘yan kasarnan ayyukan yi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ya kara da cewa kuma manomanmu da masu sarrafa kayayyaki daban-daban anan cikin gida Najeriya suma zasu karu da wannan sabon kasuwanci daya bude tunda zaau kawo kayansu a siya ayi amfani dasu ba tare da an fita neman kasashen wajeba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN Emefiele, kuma DSS sun kamashi

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *