fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Atiku Abubakar ya goge Allah wadai din da yayi kan kisan wadda tawa Annabi(SAW) batanci

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya gode Allah wadai din da yayi kan kisan Deborah da aka zarga da yiwa Annabi(SAW).

 

Atiku ya rubuta a shafinsa cewa yana Allah wadai da lamarin wanda hakan ya jawo cece-kuce inda har wasu ke cewa ba zasu zabeshi ba musamman daga Arewa.

 

Saidai kuma daga baya Atiku ya goge wanan rubutu.

 

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa, Atiku bai baiwa me kula da shafukansa na sada zumunta umarnin yin wannan rubutu ba kuma tuni har ya koreshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.