fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Atiku Abubakar ya taya Peter murnar cuka shekara ta 61

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya taya dan takarar shugaban kasan Labour Party murnar cika shekara 61 wato Peter Obi.

Atiku Abubakar ya kasance tsohon uban gidan Peter Obi kafin ya sauya sheka zuwa Labour Party,

Domin ko a shekarar 2019 tare da Peter Obi ya fito takarara neman kujerar shugaban kasa a PDP amma Buhari yayi nasara akansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

Leave a Reply

Your email address will not be published.