fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Atiku Abubakar yayi kira ga ‘yan uwa Musulmai su yiwa Najeriya addu’ar zama lafiya mai dorewa a goman karshe na Ramdan

Tsohon mataimakin shugaban kasa dake neman takarar shugabancin Najeriya karkashin tutar PDP, Atiku Abubakar yayi kira ga ‘yan uwa musulmi cewa kar suyi kasa a gwiwa wurin yin Ibada a goman karshe na Ramadan.

Ya wallafa hakan ne a shafinsa na Twitter inda yace musulmai su yawaita yin ibada a goman karshe na watan Ramadan.

Ya kara da cewa kuma kar su manta su yiwa Najeriya addu’a domin kasar ta samu zaman lafiya mai dorewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bincike ya nuna cewa rabin 'yan Najeriya zasu fada talauci a karshen shekarar 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.