Tsohon Mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Atiku Abubakar na shirin bayyana Wike a matsayin abokin takararsa.
Atiku Abubakar sun kara tare da Wike wajan neman tikitin takarar shugaban kasa na PDP inda ya kayar da Wike din.
Jaridar Tribune tace tun tuni Atiku yaso ya bayyana Wike a matsayin abokin takararsa in banda matsalar da aka samu ta wasu gwamnonin da suka ki amincewa da wannan aniya.