fbpx
Friday, June 9
Shadow

Atiku yayi raddi bayan gwamna Wike yace ba zai yi masa yakin neman ba

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yayi raddai ga sansanin gwamna Wike bayan sun ce basa suyi masa yakin neman be.

Gwamna wike yana daya daga cikin mutanen da aka zaba wa’ayanda zasu yiwa Atiku Abubakar yakin neman zabe na shekarar 2023, amma yanzu yace ba zai yi ba.

Wanda hakan yasa Atiku yace to babu wanda ya isa ya cire shugaban PDP Iyorchia Ayu daga ofishinsa kamar yadda Wike ya bukata.

Inda yace babu wanda keda wannan damar ta tsige masu shugaba sai dai idan shi da kansa yace baya so kuma yayi murabus.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *